Accueil • L’oulipien de l’année • Retour de Babel •
Traduction en haoussa
Ratsa Iyaka Abune Mai Rikita zuciya. Iyaka Na Shinge Hankali Kuma Ta Isa Canza Yanayin Wurin Ko Ta Karace. Kasa Daya Amma Hanyoyi Sun Bambamta. Alamomin Nuna Hayan Sum Bambamta. Kantunan Garin Sun Bambamta. A Karshe Kamar Abin Saye Ta Bambamta.